Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 22:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarkin Isra'ila kuwa ya ce wa Sarkin Yahuza, “Zan ɓad da kama in tafi wurin yaƙi, amma kai ka sa tufafinka na sarauta.” Sai Ahab ya ɓad da kama ya tafi wurin yaƙi.

Karanta cikakken babi 1 Sar 22

gani 1 Sar 22:30 a cikin mahallin