Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 22:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarkin Isra'ila kuwa ya ce wa fādawansa, “Ko kun sani Ramot-gileyad tamu ce, ga shi kuwa, mun yi shiru, ba mu ƙwace ta daga hannun Sarkin Suriya ba?”

Karanta cikakken babi 1 Sar 22

gani 1 Sar 22:3 a cikin mahallin