Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 21:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya yi abar banƙyama ƙwarai, ya bi gumaka kamar yadda Amoriyawa suke yi, waɗanda Ubangiji ya kore su a gaban Isra'ilawa.

Karanta cikakken babi 1 Sar 21

gani 1 Sar 21:26 a cikin mahallin