Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 20:39 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da sarki yake wucewa, sai ya kira sarki, ya ce, “Ni baranka na tafi yaƙi, sai ga shi, soja ya kawo mini mutum, ya ce mini, ‘Ka riƙe wannan mutum, kada ka bar shi ya kuɓuta ko da ƙaƙa, idan ka bari ya kuɓuta a bakin ranka, ko kuwa ka biya talanti ɗaya na azurfa.’

Karanta cikakken babi 1 Sar 20

gani 1 Sar 20:39 a cikin mahallin