Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 20:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ma abin da fādawan suke so su ji ke nan, sai suka yi sauri, suka karɓi maganar a bakinsa, suka ce, “I, ɗan'uwanka, Ben-hadad.”Sarki Ahab ya ce musu, “Ku je ku kawo shi.” Ben-hadad kuwa ya zo wurinsa. Ahab ya sa ya shiga tare da shi cikin karusarsa.

Karanta cikakken babi 1 Sar 20

gani 1 Sar 20:33 a cikin mahallin