Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 20:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ka tara sojoji kamar yawan waɗanda ka rasa, ka kuma tara dawakai a maimakon na dā, da karusai a maimakon karusai na dā. Mu kuwa za mu yi yaƙi da su a kwari. Ba shakka za mu ci su.”Sarki Ben-hadad ya ji maganarsu, ya kuwa yi haka nan.

Karanta cikakken babi 1 Sar 20

gani 1 Sar 20:25 a cikin mahallin