Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 20:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ahab ya ce, “Wane ne zai yi jagorar yaƙin?”Annabin ya ce, “Ubangiji ya ce, sojoji matasa, wato na hakiman larduna, za su yi yaƙin.”Sarki ya ce, “Wa zai yi jagorar babbar rundunar?”Annabin ya ce, “Kai ne.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 20

gani 1 Sar 20:14 a cikin mahallin