Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 20:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Ben-hadad ya ji wannan saƙo sa'ad da yake sha tare da sarakuna a sansani, sai ya ce wa mutanensa, “Kowa ya tsaya a wurinsa.” Sai kowa ya tsaya a wurinsa don yin yaƙi da birnin.

Karanta cikakken babi 1 Sar 20

gani 1 Sar 20:12 a cikin mahallin