Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 20:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ben-hadad kuwa ya sāke aikawa wurinsa ya ce, “Bari alloli su kashe ni idan ban kai mutane da yawa da za su hallaka Samariya ba.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 20

gani 1 Sar 20:10 a cikin mahallin