Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 2:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ka kuma san abin da Yowab ɗan Zeruya ya yi mini, yadda ya kashe shugabannin sojoji na Isra'ila su biyu, wato Abner ɗan Ner, da Amasa ɗan Yeter. Ya zubar da jinin yaƙi a lokacin salama. Ya sa jinin yaƙi a kan ɗamararsa wadda take gindinsa, da kuma kan takalmansa da yake ƙafafunsa.

Karanta cikakken babi 1 Sar 2

gani 1 Sar 2:5 a cikin mahallin