Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 2:40 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sai ya tashi, ya yi wa jakinsa shimfiɗa, ya tafi Gat wurin Akish don neman bayinsa. Ya kuwa komo da bayinsa daga Gat.

Karanta cikakken babi 1 Sar 2

gani 1 Sar 2:40 a cikin mahallin