Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 2:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shimai kuwa ya ce wa sarki, “Abin da ka faɗa daidai ne, abin da ka ce in yi, zan yi, ranka ya daɗe.” Sai Shimai ya zauna a Urushalima kwanaki da yawa.

Karanta cikakken babi 1 Sar 2

gani 1 Sar 2:38 a cikin mahallin