Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 2:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Yowab ya ji labari, gama har shi ya goyi bayan Adonija, ko da yake bai goyi bayan Absalom ba, sai ya gudu zuwa alfarwa ta Ubangiji, ya kama zankayen bagade.

Karanta cikakken babi 1 Sar 2

gani 1 Sar 2:28 a cikin mahallin