Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 2:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki kuma ya ce wa Abiyata, firist, “Ka koma ƙasarka ta gādo a Anatot, gama ka cancanci mutuwa, amma yanzu ba zan kashe ka ba domin ka ɗauki akwatin alkawari na Ubangiji Allah a gaban Dawuda, tsohona, domin kuma ka sha wahala duka tare da tsohona.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 2

gani 1 Sar 2:26 a cikin mahallin