Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 2:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai sarki Sulemanu ya amsa wa tsohuwarsa, ya ce, “Don me kika roƙar wa Adonija Abishag? Ki roƙar masa sarautar mana, gama shi wana ne, Abiyata, firist kuma, da Yowab ɗan Zeruya suna goyon bayansa.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 2

gani 1 Sar 2:22 a cikin mahallin