Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 2:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ta ce, “Ina da wani ɗan roƙo a gare ka, kada ka hana mini shi.”Sarki ya ce mata, “Ya tsohuwata, sai ki faɗi abin da kike so, gama ba zan hana miki ba.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 2

gani 1 Sar 2:20 a cikin mahallin