Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 2:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta ce masa, “To, sai ka faɗa.”Sai ya ce, “In kin yarda ki yi magana da sarki Sulemanu, gama ba zai ƙi jinki ba, ki ce ya ba ni yarinyar nan, Abishag, daga Shunem, ta zama matata.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 2

gani 1 Sar 2:17 a cikin mahallin