Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 2:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya amsa ya ce, “Kin sani dai sarauta tawa ce. Ni ne kuwa mutanen Isra'ila duka suka sa zuciya zan ci sarautar, amma al'amarin ya sāke, sai sarautar ta zama ta ƙanena , gama tasa ce bisa ga nufin Allah.

Karanta cikakken babi 1 Sar 2

gani 1 Sar 2:15 a cikin mahallin