Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 19:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mala'ikan Ubangiji kuma ya sake zuwa sau na biyu, ya taɓa shi, ya ce, “Tashi, ka ci abinci, in ba haka ba kuwa tafiya za ta gagare ka.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 19

gani 1 Sar 19:7 a cikin mahallin