Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 19:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya amsa ya ce, “Ya Ubangiji, Allah Mai Runduna, kai kaɗai nake bauta wa kullayaumin. Amma jama'ar Isra'ila sun karya alkawarinka, sun rurrushe bagadanka, sun karkashe annabawanka, ni ne kaɗai na ragu, ga shi kuma, suna nema su kashe ni.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 19

gani 1 Sar 19:14 a cikin mahallin