Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 18:44 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A zuwa na bakwai sai ya ce, “Na ga wani ɗan girgije kamar tafin hannu yana tasowa daga teku.”Iliya kuma ya ce, “Tafi, ka faɗa wa Ahab ya shirya karusarsa ya sauka don kada ruwan sama ya hana shi sauka.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 18

gani 1 Sar 18:44 a cikin mahallin