Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 18:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A lokacin miƙa hadaya ta maraice, sai annabi Iliya ya matso kuwa, ya ce, “Ya Ubangiji, Allah na Ibrahim, da Ishaku, da Isra'ila, bari ya zama sananne a wannan rana, cewa kai ne Allah a Isra'ila, ni kuma bawanka ne, na yi waɗannan abubuwa duka bisa ga maganarka.

Karanta cikakken babi 1 Sar 18

gani 1 Sar 18:36 a cikin mahallin