Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 18:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka kuwa kama bijimin da aka ba su, suka gyara shi suka yi ta kira ga sunan Ba'al tun da safe, har tsakar ranar suna ta cewa, “Ya Ba'al, ka amsa mana!” Amma ba murya, ba kuwa wanda ya amsa. Suka yi ta tsalle a wajen bagaden da suka gina.

Karanta cikakken babi 1 Sar 18

gani 1 Sar 18:26 a cikin mahallin