Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 17:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Iliya kuwa ya tafi, ya yi yadda Ubangiji ya faɗa, ya tafi ya zauna a rafin Kerit wanda yake gabashin Urdun.

Karanta cikakken babi 1 Sar 17

gani 1 Sar 17:5 a cikin mahallin