Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 17:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya tashi, ya tafi Zarefat. Sa'ad da ya isa ƙofar garin, sai ga wata wadda mijinta ya rasu tana tattara itace. Sai ya kira ta, ya ce, “Ki kawo mini ɗan ruwa in sha.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 17

gani 1 Sar 17:10 a cikin mahallin