Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 17:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wani annabi mai suna Iliya, mutumin Tishbi a Gileyad, ya ce wa sarki Ahab, “Na rantse da Ubangiji, Allah na Isra'ila, wanda nake bauta wa, ba za a yi raɓa ko ruwan sama cikin shekarun nan ba, sai da faɗata.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 17

gani 1 Sar 17:1 a cikin mahallin