Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 16:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuma ya yi magana da Yehu ɗan Hanani, a kan Ba'asha da gidansa, saboda muguntar da ya aikata a gaban Ubangiji, har ya sa Ubangiji ya yi fushi, gama abin da ya aikata ya yi daidai da na Yerobowam, saboda kuma ya hallaka gidan Yerobowam.

Karanta cikakken babi 1 Sar 16

gani 1 Sar 16:7 a cikin mahallin