Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 16:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya bi duk irin hanyoyin Yerobowam ɗan Nebat, da irin zunuban da ya sa jama'ar Isra'ila su yi. Suka sa Ubangiji Allah na Isra'ila ya yi fushi saboda gumakansu.

Karanta cikakken babi 1 Sar 16

gani 1 Sar 16:26 a cikin mahallin