Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 16:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wannan ya faru saboda zunuban da ya aikata, ya yi mugun abu a gaban Ubangiji, ya bi hanyar Yerobowam da zunubinsa da ya aikata, har ya sa Isra'ilawa su yi zunubi.

Karanta cikakken babi 1 Sar 16

gani 1 Sar 16:19 a cikin mahallin