Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 15:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba'asha, Sarkin Isra'ila, ya kai wa Yahuza yaƙi. Sai ya gina Rama don ya hana kowa ya fita ko kuma ya shiga wurin Asa, Sarkin Yahuza.

Karanta cikakken babi 1 Sar 15

gani 1 Sar 15:17 a cikin mahallin