Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 13:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da sarki ya ji maganar annabin, wato wadda ya yi a kan bagaden da yake Betel, sai ya miƙa hannunsa daga bagaden, ya ce, “Ku kama shi.” Hannun da ya miƙa kuwa ya sage, bai iya komo da shi ba.

Karanta cikakken babi 1 Sar 13

gani 1 Sar 13:4 a cikin mahallin