Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 13:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan wannan al'amari Yerobowam bai bar muguwar hanyarsa ba, amma ya naɗa firistoci daga cikin mutane don masujadai da suke kan tuddai. Duk mutumin da yake so, sai ya keɓe shi don ya zama firist na masujada da take kan tudu.

Karanta cikakken babi 1 Sar 13

gani 1 Sar 13:33 a cikin mahallin