Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 13:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Akwai wani tsohon annabi a Betel. 'Ya'yansa maza kuwa suka tafi suka faɗa masa dukan abin da annabin Allah ya yi a Betel a wannan rana. Suka faɗa wa mahaifinsu maganar da annabin Allah ya faɗa wa sarki.

Karanta cikakken babi 1 Sar 13

gani 1 Sar 13:11 a cikin mahallin