Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 12:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka ce masa, “Idan za ka zama mai lura da jama'an nan yau, ka bauta musu, sai ka yi musu magana da kyau, su kuwa za su zama talakawanka har abada.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 12

gani 1 Sar 12:7 a cikin mahallin