Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 12:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai sarki Yerobowam ya yi shawara, ya siffata 'yan maruƙa biyu da zinariya. Sa'an nan ya ce wa jama'arsa, “Zuwanku Urushalima ya isa, yanzu ga allolinku, ya Isra'ilawa, waɗanda suka fito da ku daga ƙasar Masar.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 12

gani 1 Sar 12:28 a cikin mahallin