Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 12:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan sarki Yerobowam ya gina Shekem a ƙasar tudu ta Ifraimu, ya zauna can. Daga can kuma ya tafi ya gina Feniyel.

Karanta cikakken babi 1 Sar 12

gani 1 Sar 12:25 a cikin mahallin