Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 12:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce, “Kada ku haura zuwa yaƙi da 'yan'uwanku, mutanen Isra'ila, sai kowa ya koma gidansa, gama wannan al'amari daga wurina ne.” Su kuwa suka yi biyayya da maganar Ubangiji, suka koma gida.

Karanta cikakken babi 1 Sar 12

gani 1 Sar 12:24 a cikin mahallin