Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 12:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Rehobowam ya komo Urushalima, sai ya tara dukan jama'ar gidan Yahuza, da na kabilar Biliyaminu. Aka sami mayaƙa dubu ɗari da dubu tamanin (180,000) waɗanda za su yi yaƙi da gidan Isra'ila, don su komar da su a ƙarƙashin mulkin Rehobowam, ɗan Sulemanu.

Karanta cikakken babi 1 Sar 12

gani 1 Sar 12:21 a cikin mahallin