Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 12:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka kuwa sarki ya ƙi jin roƙon da jama'a suka yi masa, gama Ubangiji ne ya sa al'amarin ya zama haka domin ya cika maganarsa, wadda ya yi wa Yerobowam ɗan Nebat ta bakin Ahija mutumin Shilo.

Karanta cikakken babi 1 Sar 12

gani 1 Sar 12:15 a cikin mahallin