Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 12:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya yi musu magana bisa ga shawarar matasa ya ce, “Tsohona ya nawaita muku, ni kuwa zan ƙara nawaita muku. Tsohona ya yi muku horo da bulala, amma ni zan yi muku da kunamai.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 12

gani 1 Sar 12:14 a cikin mahallin