Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 11:40 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sulemanu kuwa ya nema ya kashe Yerobowam, amma Yerobowam ya tashi, ya tsere zuwa Masar, wurin Shishak Sarkin Masar, ya zauna a can har rasuwar Sulemanu.

Karanta cikakken babi 1 Sar 11

gani 1 Sar 11:40 a cikin mahallin