Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 11:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan za ka kasa kunne ga duk abin da na umarce ka, ka bi tafarkuna, ka aikata abin da yake daidai a gare ni, ka kiyaye dokokina da umarnaina kamar yadda bawana Dawuda ya yi, zan kasance tare da kai, zan sa gidanka ya kahu kamar yadda na sa gidan Dawuda ya kahu, zan ba ka Isra'ila.

Karanta cikakken babi 1 Sar 11

gani 1 Sar 11:38 a cikin mahallin