Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 11:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ya ce wa Yerobowam, “Kwashi ƙyalle goma, gama haka Ubangiji Allah na Isra'ila ya ce, ‘Ga shi, ina gab da in kece sarauta daga hannun Sulemanu, zan ba ka kabila goma.

Karanta cikakken babi 1 Sar 11

gani 1 Sar 11:31 a cikin mahallin