Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 11:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma sa'ad da Hadad ya ji labari Dawuda ya rasu, Yowab shugaban sojoji shi ma ya rasu, sai Hadad ya ce wa Fir'auna, “Ka yardar mini, in tashi, in koma ƙasata.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 11

gani 1 Sar 11:21 a cikin mahallin