Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 11:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suna kuwa cikin al'umman da Ubangiji ya umarci jama'ar Isra'ila, ya ce, “Kada ku yi aurayya da su, gama hakika za su karkatar da zuciyarku zuwa gumakansu.” Sulemanu kuwa ya manne wa waɗannan mata da yake ƙauna.

Karanta cikakken babi 1 Sar 11

gani 1 Sar 11:2 a cikin mahallin