Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 10:4-5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarauniyar Sheba ta yi mamaki sa'ad da ta ga hikimar Sulemanu, da gidan da ya gina, da irin abincinsa, da irin zaman fādawansa, da yadda ma'aikatan gida suke hidima, da irin tufafinsu, da masu ba da abin sha, da hadayu na ƙonawa waɗanda yakan miƙa cikin Haikalin Ubangiji.

Karanta cikakken babi 1 Sar 10

gani 1 Sar 10:4-5 a cikin mahallin