Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 10:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama sarki yana da rundunar jiragen ruwa a tekun Tarshish tare da na Hiram. Sau ɗaya a shekara uku rundunar jiragen ruwa na Tarshish sukan kawo zinariya, da azurfa, da hauren giwa, da birai, da ɗawusu masu daraja.

Karanta cikakken babi 1 Sar 10

gani 1 Sar 10:22 a cikin mahallin