Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 10:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta iso Urushalima da 'yan rakiya da yawa, da raƙuma ɗauke da kayan yaji, da zinariya da yawa, da duwatsu masu daraja. Sa'ad da ta zo wurin Sulemanu, ta faɗa masa duk abin da yake a ranta.

Karanta cikakken babi 1 Sar 10

gani 1 Sar 10:2 a cikin mahallin