Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sar 10:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da itacen almug ne sarki ya yi ginshiƙai na Haikalin Ubangiji da gidan sarki, ya kuma yi molaye da garayu domin mawaƙa. Har wa yau ba a taɓa samu, ko ganin irin itacen almug kamar wannan ba.

Karanta cikakken babi 1 Sar 10

gani 1 Sar 10:12 a cikin mahallin