Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

1 Sam 9:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ana nan sai jakunan Kish, mahaifin Saul suka ɓace, Kish kuwa ya ce wa Saul, ɗansa, “Tashi, kai da ɗaya daga cikin barorin ku tafi, ku nemo jakunan.”

Karanta cikakken babi 1 Sam 9

gani 1 Sam 9:3 a cikin mahallin